Lebanon: ‘Yan gudun hijira na komawa – DW – 12/12/2024

Wasu daga cikin ‘yan Lebanon da suka tsere daga yankunan da suke fama da hare-haren a kudancin kasar, sun fara komawa gida.

​Wasu daga cikin ‘yan Lebanon da suka tsere daga yankunan da suke fama da hare-haren a kudancin kasar, sun fara komawa gida.    Read More